DAGA IBRAHIM ISHAQ ƊAN’UWA RANO A lokacin da mutane suka rungumi mummunar siffa kamar ‘MAKAFI’ ko AWAKAI’, ba demokraɗiyya su ke yi ba, suna sarayar da...
DAGA AUWALU ANWAR “Alakar Kwankwasiyya da NEPU ko PRP ita ce kwaikwayon sanya jar hula, kawai.” —Wani Dattijon Kwankwasiyya. Daga Siyasar Akida Zuwa Kasuwancin Siyasa A...
Wani bidiyo da ya fara yawo a shafukan sada zumunta ya nuna tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna a zamanin tsohon gwamna Malam Nasir El-Rufai, Hon. Bashir...
DAGA ABBA ANWAR Ya kamata ga mutane su fahimci cewar, maganar da Karamin Ministan Gidaje, Yusuf Abdullahi Ata ya yi kan yadda jam’iyyar APC za ta...
DAGA ABBA ANWAR Kasancewar tasowar Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa kuma Mataimakin Kakakin Majalisar ECOWAS Na Daya, Sanata Barau Jibrin na zama daya daga cikin...
DAGA ABBA ANWAR Tuni al’ummar yankin Arewa maso Yamma suka bayyana gamsuwarsu da yadda Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa kuma Shugaban Kwamitin Gyaran Kundin Tsarin Mulki, Sanata...
Tsohon Gwamnan Kano kuma dan majalisar dattawa a baya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zargi gwamnatin tarayya da nuna son kai wajen aiwatar da ayyukan raya...
DAGA ABBA ANWAR Yanzu dai a fili yake tarai cewar ci gaban jam’iyyar APC a Kano, tare da hadin kan ‘yan jam’iyya da kallon juna a...
Tsohuwar ‘yar takarar gwamnan Jihar Adamawa a jam’iyyar APC, Sanata Aishatu Dahiru Binani, ta sauya sheƙa zuwa jam’iyyar ADC. Rahotanni sun bayyana cewa Binani ta yanke...
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Chief John Odigie Oyegun, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC),...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), yana mai danganta hakan da rikice-rikicen cikin...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) reshen jihar Kano ta sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na Karamar Hukumar Birni, Hon. Ibrahim Rabi’u Change, da mataimakinsa,...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana a hukumance cewa ba za ta sake ba wa tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa a zaɓen 2023,...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a zaɓen 2023, Malam Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa jam’iyyar su na maraba da...
A wani yunƙuri na samar da tafiyar da za ta kawo ƙarshen mulkin Shugaba Bola Tinubu a 2027, ƴan ɓangaren adawa a jam’iyyar ADC, sun naɗa...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar tare da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP sun gudanar da wani muhimmin taro a otal ɗin Transcorp Hilton da ke Abuja,...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, ya bayyana goyon bayansa ga yunƙurin da ake yi na haɗakar jam’iyyun...
Wani ɗan gwagwarmaya kuma masani a fagen siyasa, Comrade Adnan Mukhtar, ya bayyana cewa siyasar Najeriya ta fi karkata kan muradun kai na ‘yan siyasa, ba...
Tsohon Sanata kuma ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan Adam, Shehu Sani, ya ce yawan sukar da ‘yan adawa ke yi wa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP), ta sake tabbatar da Samuel Anyanwu a matsayin Sakataren Ƙasa na jam’iyyar, bisa hukuncin da shugabancin jam’iyyar...