Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin na hannun daman tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa ADC....
A daidai lokacin da zaben shekarar 2027 yake kara karatowa a Nijeriya. Kungiyar magoya bayan Tinubu Da Uba Sani dake yankin Arewacin Nijeriya reshen Jihar Kaduna,...
A jihar Kano, muhawara na ci gaba da ƙara zafi kan matakin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na sauya sheƙa daga jam’iyyar New Nigeria...
Jam’iyyar Labour Party ta bayyana cewa za ta gudanar da Zaben fitar Gwani na shugaban ƙasa na cikin gida ranar 23 ga Mayu, 2026, a...
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network (TRN)...
Daga Abba Anwar Akwai tunani daga mutane da yawa kafin zabubbukan da a ka gudanar na shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano da a ka gudanar...
Mataimakin gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, bai halarci taron Majalisar Zartarwa ta jihar karo na 38 da aka gudanar ranar 12 ga watan Maris...
DAGA KWAMARED ABBAS IBRAHIM Bayan watanni na rikicin siyasa da shari’a, alamu na nuna cewa Jam’iyyar Labour Party (LP) na komawa karkashin ikon asalin masu kafa...
DAGA ABBA ANWAR Ni a waje na tsarin dimukuradiyya ba wai kawai ya na nufin abinda ya shafi yawan lambobin mabiya ba kawai. Za a iya...
DAGA ABBA ANWAR A bayyana ne yake, abinda ya faru jiya a wurin taron bikin karbar Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf zuwa cikin jam’iyyar APC wanda...
Kimanin mutum 500 ne suka ci gajiyar wani shirin tallafi da Kwamishinan Ƙasa da Tsara Birane na Jihar Kano, Abduljabbar Muhammad Umar, ya ƙaddamar a Ƙaramar...
Dan jarida Usman Abubakar Usmaniyya, ya sanar da a niyyarsa ta tsayawa takarar ɗan Majalisar Dokokin Jihar Gombe a zaɓen shekarar 2027, bayan abin da ya...
Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano, Honarabul Zubairu Mahmuda Madobi, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). Hon. Madobi, wanda mamba ne...
’Yan Majalisar Dokokin Jihar Kano sun bayyana goyon bayansu ga shirin da ake cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ke yi na ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa...
Rikicin siyasar Jihar Rivers na ƙara kamari, yayin da bangarori biyu masu ƙarfin fada-a-ji ke ci gaba da ja-in-ja kan makomar shugabancin jihar, gabanin babban zaɓen...
Tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce bai dace a zargi Gwamna Abba Kabir Yusuf da cin amana ba kan rade-radin sauya sheƙa daga NNPP....
Tsofaffin Ƙansilolin kananan hukumomi daga sassa daban-daban na Jihar Kano sun bayyana cikakken goyon bayansu tare da yin mubaya’a ga Shugaban Riƙo na Jam’iyyar NNPP a...
Jagoran Jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Kwankwaso ya bayyana ɗaya aga cikin matakan da zai iya ɗauka don tunkarar zaɓen 2027. Yayin jawabinsa a wani...
Siyasar Kano ta shiga wani sabon salo bayan da wani muhimmin taron caucus da Jagoran NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kira ya fuskanci...
Kungiyar Northern Youths APC New Era ta yi kira ga fitattun jagororin siyasar Arewa, ciki har da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Jihar Kano, Abba...