Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwanaki biyu a gudanar da zaɓen fitar da gwani domin tantace mutumin da zai yi takarar shugaban kasa a...
Daga kabiru basiru fulatan Jagoran Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya kuma daya daga cikin na gaba-gaba wajen neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa...
Daga yasir sani Abdullahi Ɗan takarar shugaban kasa a ƙarkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya ɗaura ɗamarar fara yaƙin neman zaɓe...
Daga kabiru basiru fulatan Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam’iyar APC na ƙasa, ya bada haƙuri a kan rikicin da ya kunno kai a...
Daga mujahid danlami garba Sanata Kabiru Ibrahim Gaya, Ya bayyana ra’ayin sa kan wanda yake so ya gaji Shugaba Buhari, inda ya furta...
Daga khadija abdullahi muhmd Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya ce ya daura damarar fara yakin neman zabe...
Daga khadijaAbdullah muhmd Sabuwar baraka ta kunno kai a tsakanin shugabannin jam’iyyar APC ta kasa inda ake zargin Sanata Adamu da mulki shi...
Daga Maryam bashir musa Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam’iyyar ya...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya caccaki takwaransa na Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, a kan janye takara da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rahotanni sun ce an kasa samun fahmtar juna tsakanin gwamnonin APC kan zaɓin da Buhari ya ba su na wanda...
Daga Maryam bashir musa Tsohon gwamnan Kano da take takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ya so tsohon gwamnan Anambra,...
Daga yasir sani Abdullah Dan takarar Sanata a yankin Kano ta tsakiya karkashin jam’iyyar APC, Abdussalam Abdulkarim (A A Zaura), yace an jawo hankalinsa...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta NYCN tace itama ba zata bari a cigaba da yiwa wani inyamuri kamfe ba...
Daga kabiru basiru fulatan Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce takarar shi ta neman Shugabancin Najeriya...