Politics
Muma ba zamu bari a yiwa wani inyamuri kamfe ba a arewacin kasar Najeriya” -Kungiyar matasan Arewa ta mayarwa Ohanaeze martani
Daga yasir sani Abdullah
Kungiyar matasan Arewacin Najeriya ta NYCN tace itama ba zata bari a cigaba da yiwa wani inyamuri kamfe ba a arewacin kasar nan.
Kungiyar ta bayyana hakan ne bayan da kungiyar kudancin kasar nan ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana cewa ba zata bari a yiwa dan arewa kamfe ba a Kudu masu gabashin kasar nan.
Inda kungiyar inyamuran tace ba zata bari a yiwa Atiku Abubakar kamfe ba wanda yaci zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP domin zabar shi da akayi kabilanci ne.
-
Opinion7 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion7 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News5 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
