Manufar azumi shi ne kame baki da farji don samun yardar Allah mahalicci. Shi ne ya ce babu wanda zai iya biyan ladan azumi sai shi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar Hisbah ta Kano ta kama wani kwamishinan Jigawa bisa zargin sa da lalata da matar aure. Kwamishinan da hukumar ba ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin rabon asusun tarayya (FAAC), a taron sa na watan Oktoban 2024, da ministan kudi, kuma ministan tattalin arziki, Wale Edun ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tashi baran-baran a wani biki da aka yi a Indiya bayan amaryar ta ki yarda a daura aurenta da angonta ana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar Shugaban Ƙasa ta maida wa tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar raddi. Raddin da aka mayar masa a ranar Talata, ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Nijeriya na kokarin samar da wata sabuwar dokar kan iddar mata Mai suna “Iddah Period...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINN Asusun Tallafawa wadanda rikicin ya shafa tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Yobe, ya kaddamar da gine-gine tare da gyare-gyaren wasu cibiyoyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mambobin majalisar wakilai da suka kafa kungiya na ‘yan majalisa masu neman kawo sauyi a mabambantan jam’iyyun siyasa (G-30), suna neman a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Katsina, alhaji umar radda ya ce suna fuskantar matsala a yakin da suke da yanbindiga saboda “suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Gwandu na Kebbi, Muhammadu Iliyasu-Bashar, ya bukaci ‘yan Najeriya da su nuna kishin kasa don bunkasa zaman lafiya da hadin kai...
A Matsayin mu na Mutanen Ƙauye, kowacce rana ranar soyayya ce a gare mu. Duk da haka, keɓance wata rana a shekara da sunan “Ranar Masoya”...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Yayin da aka gudanar da zaben cike gurbi a fadin Najeriya, ayau asabar Humar zabe Mai zaman kanta ta KASA ta Fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta danganta ƙara taɓarɓarwar wutar lantarki a ƙasar nan da dalilan rashin samun wadataccen gas ga kamfanonin samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sirikar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i wato A’isha Habibu ta yi barazanar hukunta matan Arewacin Najeriya saboda yadda suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An rantsar da Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jihar Imo karo na biyu. Gwamnan ya sha rantsuwane filin wasa na Dan Ayiam...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ƙungiyar malaman kananan makarantu ta “(SYNACEB) reshen Makalondi ta jihar Tillabery a Jamhuriyar Nijar ta tsunduma cikin wani yajin aiki. Malaman sun...
DAGA MUHAMMED BASHIR MUSA Mazauna ƙauyen Nahuta da ke cikin Ƙaramar Hukumar Batsari a Jihar Katsina, sun fice daga garin ba shiri, bayan ‘yan bindiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takararar Kansila a mazabar Unguwar Tudu dake karamar hukumar Gwarzo Muslim Yunus Abdullahi ya taya Abba Kabir Yusuf murnar nasarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai, Betta Edu nan take. Kakakin shugaban Najeriyar, Ajuri Ngelale...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yau Shekaru 2 Da Rasuwar Shiekh Ahmad Ibrahim Bamba B.U.K. Ya Rasu Ya na Da Shekaru 80 A Duniya. A Rana Mai...