DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin ya biya kudin aikin da za a yiwa matashinnan Abdurraba dan karamar hukumar Kunchi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban gwamnatin mulkin soji a Jumhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani ya kai ziyararsa ta farko zuwa Mali. Tchiani dai ya kai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an ’yan sanda da na Sibil Difens sun hana magoya bayan jam’iyyar NNPP da suka taru a filin Mahaha da ke Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani mutum mai shekaru 53 mai suna Usman Ahmadu bisa zarginsa da cin zarafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) Mele Kyari ya ce Najeriya za ta zama kasa mai fitar da tataccen man fetur...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ƙungiyar agaji ta ƙasa da ƙasa Red Cross a Najeriya ta ce ƙasar ta samu mutum sama da 25,000 da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun ɗaukaka ƙara da ke zama a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. Kotun ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An saka tsauraran matakan tsaro a harabar kotun daukaka kara da ke Abuja yayin da kotun za ta yanke hukunci a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dattijai a ranar Laraba ta sha alwashin tabbatar da cewa an kori shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta yi ƙarin haske a kan ce-ce-ku-cen da ake yi kan kundin hukuncin da ta zartar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan wata ziyarar aiki ta kwanaki biyar da ya kai birnin Berlin na kasar Jamus,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata tirela da ke ɗauke da kusan mutum 230 a cikinta ta yi hatsari a Jihar Neja, inda akalla mutum 25 suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani dan majalisar dokoki na bangaren adawa a Ghana ya nemi afuwar Harry Maguire dan wasan baya na Manchester United, saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya shigar da kara a kotun koli yana kalubalantar tsige shi da kotun daukaka kara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daya daga cikin manyan jam’iyyun adawa ta NNPP ta nemi majalisar kula da alkalai ta kasa NJC ta yi bincike game...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ’yan sandan Jihar Gombe ta kama wasu mutum shida ’yan gida daya da ake zargin su da yi wa alkalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa Farfesa Chidi Odinkalu, ya ce, alkalan kotun daukaka kara sun bukaci lauyoyin jam’iyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga birnin Tarayya Abuja na cewa an yi garkuwa da wasu mata takwas a yankin Kuje. Wannan labari na zuwa...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Yan sanda sun ceto daya daga cikin dalibai mata biyar da aka yi garkuwa da su a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma da...
DAGA AISHA BASHIR MUSA Majalisar wakilai ta amince da kudirin gwamnatin tarayya na kashe naira tiriliyan 26 a tsakanin 2024 zuwa 2026. Daga cikin wannan...