Fitacciyar manhajar sadarwar nan ta WhatsApp ta saki wata sabuwar fasaha wadda za ta bai wa mutum damar amfani da lamba ɗaya ya buɗe whatsaApp a...
Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon kama shi da laifin kashe maƙwafcinsa Wata babbar kotun jihar Ekiti dake zama...
A yau Laraba ne ƴar takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Aisha Dahiru Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye...
Gobara ta tashi a kasuwar ‘Yan Katako ta Sabon Gari a birnin Zariya da ke Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne a ranar...
Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa ta fara katse huldar dake tsakaninta da wasu kamfanonin samar da wutar lantarki a kasar nan , sakamakon rashin bin ka’idojin...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB zata sake baiwa wadanda suka gamu da kalubale na tangardar na’ura a lokacin rubuta jarabawar UTME a...
Hukumar Aikin Dan Sanda ta nada sabon kwamishinan ’yan sandan jihohin Kano da Kaduna da wasu jihohi 10. Hukumar ta yi sauyin ne a shirye-shiryenta...
Sama da ma’aikatan wucin gadi 300 na Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) a Kano sun gudanar da zanga-zanga kan rashin biyansu alawus-alawus na...
Majalisar Dinkin Duniya tace, babu wata alama da ke tabbatar da cewa bangarorin da ke rikici da juna a Sudan da gaske suke don...
Kashin farko na Turkawa da aka kwaso daga Khartoum, babban birnin Sudan sun isa Istanbul, kamar yadda wani bidiyo da kamfanin dillancin labarai na Reuters...
Abin takaici ne yadda Jami’ar Bayero ta Kano ta sanar da rasuwar magatakardar ta Malam Jamilu Ahmad Salim. Al’ummar jami’ar sun sanar da...
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Daba Da Ke Amfani Da Wuƙaƙe Don Cutar Da Mutane A Kano. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace ta kama...
Girona ta kwance wa Real Madrid zani a kasuwa daci 4 da 2 Ɗan wasan gaban Girona ya zazzaga kwallaye huɗu shi kaɗai...
Karon farko a tarihi daliban Makarantar Kano State polytechnic sahen koyin aikin jarida na shakarar 2018/2020 za suyi taro dan cigaba da karfafa zumuncin...
Adadin kudaden da Najeriya ta ciyo bashin su daga bankin duniya ya kai naira triliyan 6, abin da ke nufin adadin ya karu da...
A yau Talata ake sa ran fara isowar dalibai da sauran ’yan Najeriya da suka makale bayan barkewar yaki a kasar Sudan. Shugabar Hukumar kula da...
Ruwan sama ya shanye gidaje da dama a safiyar Litinin a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba. Ruwan sama da aka samu na tsawon awa biyu...
Kungiyar ‘yan jaridu na yanar giz al’ummar Musulmin Najeriya murnar kammala azumin watan Ramadan tare da samun nasarar gudanar da bukukuwan karamar Sallah. A wata sanarwa...
Tsohon Kwamishinan ayyuka na jihar Kano karkashin Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya bayyana mamakin sa kan kalaman da manyan...
Akalla mutum biyar ne suka rasu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Jihar Kano. Mai magana da yawun ‘yan sandan...