DAGA YASIR SANI ABDULLAHI kasar Amirka ta ce jagoran, Ivan Maslov babban jigo ne a harkokin kamfanin Wagner a duniya. Amirkar dai ta zargin kamfanin Wagner...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin Najeriya tace babu wani yankin kasarta dake karkashin ‘yan ta’addan book haram ko ISWAP kamar yadda wasu jama’a ke ci gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Sakkwato nata ce-ce-ku-ce kan dokar da majalisar dokokin jihar ta yi kan soke kayan lefe da takaita tsadar aure da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jirgin farko na kamfanin jiragen sama na Najeriya Air, mallakin Gwamnatin Tarayya, wanda ta dade tana alkawarin zai fara aiki, yana hanyarsa...
Ministan sufurin jiragen saman Najeriya Hadi Sirka ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa kamar yadda shugaban kasa yayi alƙawarin kafin wa’adin sa ya kare...
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun jami’o’i a kasa (JAMB) ta ce masu rubuta jarrabawar kimanin 60,000 ne suka gamu da matsaloli a cikin kwana...
DAGA KASSIM TIJJANI TURAKI. A karon farko Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero zai nada kaninsa kuma jikan Sarkin Musulmi Abubakar na lll Dan saudatu jikar ...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin cire tallafin man fetur daga watan Yunin wannan shekara. Ministan kudi, kasafin kudi da tsare-tsare na kasa, Ahmed Zaniab...
Rayo Vallecano ta lallasa manyan kungiyoyin kwallon kafar Sifaniya wato Real Madrid da Barcelona a kakar tamaula ta La Liga ta bana. Ranar Laraba...
Ba za a iya yin nazari kan yakin Sudan ba tare da ambaton makircin kasashen yammacin duniya, musamman Rasha da Amurka. Kalaman yakin da wadannan kasashe...
’Yan’uwa mata tagwaye ‘yan shekara 22, Carmen da Lupita Andrade, waɗanda ke da alaƙa a jiki kuma suna da tsarin haihuwa sun bayyana yadda suke daidaita...
Ƙasa da wata biyu a buɗe Majalisar Tarayya ta 10, ana ci gaba da kiraye-kiraye a Najeriya game da tsarin da ya kamata a bi...
Yaki mummunan abu ne da babu wanda zai so ya ga faruwarsa ko a inda yake ko ma a wani wajen daban. Baya ga yakin da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya fito sanye da kakin sojoji a dandalin Eagles Square inda sojoji ke fareti a safiyar Alhamis. Buhari ya isa dandalin,...
Gwamnatin kasar Saudiyya ta kwashe wasu daga cikin ’yan Najeriya da suka makale a yakin da ya barke a Sudan zuwa kasarta. Minista...
Wata tanka makare da bakin mai ta yi bindiga, sa’o’i kadan bayan gobarar da ta lakume Kasuwar Katako ta Bodija da ke Jihar Oyo....
Gwamantin taraiyya ta ce ta kashe zunzurutun kudi har naira milyan 560 domin jigilar ‘Yan Najeriyan da suka makale a kasar Sudan ta cikin...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi hakuri da jam’iyyar game da yadda za’a yi rabon mukaman shugabancin majalisar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ce ta yi nasarar kama ‘yan daba 83 a lokutan bukukuwan karamar Sallah da aka...
Hukumar Shirya Jarrabawa ta Kasa (NECO) ta dage jarabawar gama gari ta kasa (NCEE) ta shekarar 2023 daga ranar Asabar 29 ga watan Afrilu...