DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Maitama, ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. An...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Isra’ila da Hamas sun tabbatar da cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin gadi, inda Hamas za ta sako ‘yan Isra’ila 50 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’umma da dama sun shiga rudani a jihar kano sakamakon fitar hukuncin kotun daukaka kara da ta yanke a ranar juma’a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mahara dauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa. Rugugin luguden harbe-harben maharan a cikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Najeriya na shirin janye jami’an ‘yan sanda masu bai wa manyan jami’an gwamnati tsaro bisa umarnin shugaban kasa, kamar yadda karamar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta bayyana rashin jin dadin ta game da matakin da kungiyoyin kwadago na kasa NLC da TUC suka dauka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dandalin sadarwa na Twitter ya ƙayyade adadin saƙonnin da masu amfani da shi za su iya karantawa a rana, a cewar mamallakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Kasar Saudiyya sun bayyana tsare-tsaren da aka tanada a shirye-shiryen tunkarar Aikin Hajji na shekara mai zuwa ta 2024. Hukumomin...
BBC ta tuntubi sabon gwamnan na Kaduna kan abubuwan da al’ummar jihar za su gani bayan rantsar da shi, kuma ya bayyana abubuwa da dama,...
Sabon Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya sallami duk masu rike da mukaman siyasa a fadin jihar. Sai da ya bar masu mukaman siyasa a...
Amurka da Saudiyya sun yi maraba da tsawaita wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin sojojin Sudan da dakarun kar-ta-kwana na RSF da kwana biyar. A cikin wata...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf Ya amince da nada sabon babban sakataren hukumar kula da jin dadin alhazai ta jihar Kano, tare da jami’ar...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da kafa wani kwamitin kar-ta-kwana da zai yaki matsalar kwacen waya da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An hango wani jirgin saman Nigeria Air a filin jirgin saman Addis Ababa Bole dake kasar Habasha. Rahotanni sunce jirgin zai sauka...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jirgin dauke da maniyata 472 daga jihar Nassarawa da jami’ai 27 ya sauka a filin jirgin saman Muhammad Ibn Abdu-Azeez dake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Koli ta kori karar da Jam’iyyyar PDP ta daukaka zuwa gabanta na neman kotun ta soke takarar Bola Bola Tinubu da Kashim...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilai daga sassa daban-daban na nahiyar Afirka sun hallara a Addis Ababa babban birnin kasar Habasha a ranar Alhamis, domin bikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yakin da ake gwabzawa a Sudan ya lalata asibitoci da kuma cibiyoyin kula da lafiya a kasar, kuma majinyatan da suka...