DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Karancin ruwan sha da aka dade ana fama da shi a garin Fika a jihar Yobe ya kara ta’azzara a wannan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Idan zanga-zanga ce da nufin ibada ce ita kanta watau ‘ta-abbudiyah’ to, bidi’ah ce domin babu Zanga-zanga cikin ibadun musulunci. Kamar tattaken...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a Koriya ta Kudu ta yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai ga wata mai kallon fina-finan laifuka, wadda ta faɗa wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar Yarabawa mazauna jihar Kano sun baiyana fargabar cewar idan har Kotun Koli ta kori Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf to...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani nasara a zaɓen gwamnan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya amince da dawo da ma’aikata 9,332 da aka Dakatar a watannin baya Matakin dawo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi jam’iyya mai mulki ta New Nigeria People Party (NNPP) da jam’iyyar adawa ta APC...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Duk da naira biliyan 180 da tarayya ta bai wa jihohi don raba tallafin rage radadin kuncin rayuwa sakamakon cire tallafin mai,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen cewa za fuskanci hasken rana da kuma hazo daga ranar Juma’a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwanan nan ne Karamar Ministar harkokin ‘Yansanda, Imaan Suleiman Ibrahim, ta sanar da umarnin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu na janye jami’an...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan jaridar BBC sun soki kafar watsa labaran da ke Birtaniya bisa “nuna goyon baya ga Isra’ila da kuma rashin bayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar tsaron Najeriya DHQ ta bayyana cewa a cikin makon da ya gabata sojin Najeriya sun kashe ƴan ta’adda 99 kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Labour ta ce hauhawar farashin kayan abinci da koma bayan tattalin arzikin Najeriya gaba daya ya faru ne sakamakon rashin...
MALAM JA’AFAR HARUNA JA’AFAR DUTSEN-WAI Jama’a, ina yi maku sallama, assalamu alaikum! A yau kuma za mu duba muhimmanci, tasiri da kuma dinbin sinadaran da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Gwamnan Kogi Yahaya Bello Ya Rufe Asusun Gwamnatin Jihar Yanzu haka dai gwamnatin Kogi ta bayar da umarnin garkame dukkan asusun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Manchester United Harry Maguire ya nuna gamsuwa game da hakurin da wani ɗan majalisar wakilan ƙasar Ghana ya ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP ta yi imanin cewa kotun koli za ta yi adalci kan korar Gwamna Caleb Mutfwang na Jihar Filato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Filato, Mista Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe daga hukumar zabe ta kasa INEC a yau Alhamis....