Connect with us

News

Gwamnan Kogi Yahaya Bello Ya Rufe Asusun Gwamnatin Jihar 

Published

on

Gwamnan Kogi Yahaya Bello

DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA 

 

Advertisement

Gwamnan Kogi Yahaya Bello Ya Rufe Asusun Gwamnatin Jihar

Yanzu haka dai gwamnatin Kogi ta bayar da umarnin garkame dukkan asusun Gwamnatin jihar da na kananan hukumomi ba tare da wani bata lokaci ba.

Advertisement

Harry  Maguire ya yafe wa ɗan majalisar Ghana da ya yi masa shaguɓe

Sanarwar da Kwamishinan Kudi, Asiwaju Asiru Idris ya sanya wa hannu, ta ce babu wani zargi ko wani nau’i na biyan kudi daga asusun gwamnatin jihar daga yanzu.

A cewar sanarwar, “An soke duk wani umarni na tsaye da kuma umarnin saka hannun jari nan da nan.

Advertisement

“An kulle dukkan asusun jihar Kogi daga yau Alhamis 22 ga watan Nuwamba 2003.”

A wani labarin kuma Harry  Maguire ya yafe wa ɗan majalisar Ghana da ya yi masa shaguɓe

Advertisement

Dan majalisar Iran ya ce ɗaukar hoto ko bidiyon mutane ya saɓa wa kundin tsarin mulkin ƙasar, tare da yinkira ga hukumomi da su fayyace dokar.

Moinuddin Saeedi na mayar da martani ne kan masu ɗaukar bidiyo ko hotunan mutanen da ke sanye da hijabi.

Advertisement

Dan majalisar – wanda ke wakiltar yankin Chabahar ya ƙara da cewa ba a bayyana masu kula da dokar sanya hijabin ga jama’a ba.

“Don haka dole a fayyace waɗanda za su gudanar da aikin, samar da su aka yi, ko kuwa jami’an tsaro ne?, inda ba fayyace ba, to kenan aikin ba shi da inganci.

Advertisement

Labarai da hotunan dakarun da ke kula da masu sanya hijabi, sun yaɗu a shafukan sada zumunta, inda mutane ke ta muhawara a kansu a faɗin ƙasar.

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending