DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan Bindiga sun sace takardun Shigar da kara na Jam’iyyun AA da PRP da SDP da APP da suke kalubalantar Nasarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Hizbullah ta Lebanon da Isra’ila sun yi musayar wuta a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashin hankali...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun Bataliya ta daya Barikin Dukku da na ‘yan banga a jihar kebbi sun yi nasarar kubutar da wasu mutane shida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotonni daga Saliyo na cewa an kai hari gidan yari tare da sakin fursunoni, jim-kaɗan bayan jin ƙarar harbe-harbe a Freetown...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci masu kulada Mata na kasa sun gudanar da taron shekara na kasa a jihar Kano. Taron na bana mai...
DAGA SAFIYA USMAN Hajiya Aisha Ibrahim Bura ta lashe zaben shugabancin Kungiyar mata ‘yan jarida wato NAWOJ ta kasa, wanda aka gudanar a Birini taraiyya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyoyi 20 sun samu gurbin shiga gasar Euro 22024 kai tsaye, inda Jamus za ta karɓi baƙuncin wasannin a 2024. Ingila,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla fasinjoji 13 ne suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin da ya afku a hanyar Legas zuwa Ibadan. Hatsarin motan...
DAGA. MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun shigar da korafin zaɓe ta Tribunal da ke zamanta a Lakoja ta amince da bukatar ɗan takarar gwamna, Murtala Ajaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban kotu a Birnin Kudu a ranar Alhamis ta yanke wa Israfilu Sagiru mai shekara 25 mazaunin kauyen Zarena dake karamar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Tsawa ta kaseh wasu mutum uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne domin neman kudin fansa a garin Oro Ago...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar Shiyyar Kaduna ta hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta tabbatar da samun hukuncin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City mai rike da kofin Firimiya Lig na kasar Ingila za ta karbi bakuncin kungiyar Liverpool...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Olayemi Cardoso, gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, ya caccaki magabacinsa, Godwin Emefiele, kan aiwatar da manufofin da suka jefa babban bankin kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila, ya ce an tsara tsarin neman rancen dalibai ta hanyar da babu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke zaɓen ’yan Majalisar Dokokin Jihar Filato na jam’iyyar PDP su 11, sannan ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a garin Jos na Jihar Filato ta daure wani dan kasuwa mai suna Bashiru Aliya mai shekaru 28 a gidan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kano ta kori ma’aikata 3,234, waɗanda ta ce ba su cancanci shiga aikin gwamnatin jihar ba. Sakataren Gwamnatin Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta bayyana yadda gwamnatin da ta shude ta Abdullahi Ganduje ta yi zargin daukar wasu mutane da ba...
DAGA. YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun mamaye tsohon garin Zungeru na jihar Neja inda suka yi garkuwa da tsohon shugaban jam’iyyar APC a...