Bayan shekara biyu, ’yan bindiga sun sako hudu daga cikin ragowar daliban Makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya ta ’Yanmata (FGC) da ke Birnin Yauri a...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa, Hudu Yunus Ari, ya yi layar zana tun bayan da ya sanar...
Wani sabon zababben dan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Taraba da ke arewa maso gabashin kasar ya rasu ranar Juma’a 21 ga watan...
Wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin Najeriya sun fara sukar shirin gwamnatin kasar na rage radadin janye tallafin man fetur. Shirin wanda gwamnatin Shugaba...
Da alamu fafatawar da ake yi tsakanin rundunar sojin Sudan da dakarun rundunar Rapid Response Forces (RSF) da ba na gwamnati ba ta dan lafa a...
Da kyar Arsenal, da ke saman teburin Firimiya, ta iya rike Southampton a wasan da suka yi a ranar Juma’a da daddare inda suka...
Wata shugabar makaranar sakandare ta koka bisa yadda daliban makarantun gwamnati ke daina zuwa makaranta suna komawa harkar damfara a intanet, wanda aka fi sani...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta kame wasu bindigogi da aka boye a buhunnan doya a jihar Kano, ta kwamushe...
Hukumar zaɓe ta Najeriya ta bai wa Alhassan Ado Doguwa shaidar sake cin zaɓe a matsayin ɗan majalisar wakilai daga mazaɓar Doguwa da Tudun Wada. Karo...
Hukumar zaɓe mai zamab kanta ta kasa INEC ta ce a yau Laraba ne za ta bai wa gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa...
Banki yayi kuskuren aikawa Me sana’ar POS Naira Miliyan 280, Inda shi kuma bai tsaya bincike ba ya fara Sharholiya, ya sai gida da Mota,...
An ci gaba da jin karar fashewar abubuwa a Khartoum babban birnin Sudan, kwana hudu da farain yakin da ya hallaka kusan mutum 200,...
Wani Soja ya harbe Sojoji sun harbe wani dan sanda har lahira bayan dan sandan da abokan aikinsa sun cafke wani soja wanda motarsa take...
An tsinci gawar wani dan Najeriya a jikin tayar wani jirgin sama mallakin kamfanin KLM da ya tashi daga Legas zuwa kasar Netherlands. A cewar wata...
Yunkurin matan Najeriya na ganin sun samu mace ta farko da zata zama gwamnan jiha ya sake samun koman baya sakamakon rashin nasarar da Sanata Aisha...
Yan matan makarantar GSS Awon da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna na arewa maso yammacin Nijeriya sun tsere daga hannun masu...
Hukumar zaɓe a Najeriya ta sanar da Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaɓen jihar Adamawa wanda ya ƙare cikin taƙaddama. Jami’in...
Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya ba da umarnin dauke Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Adamawa, Mohammed Barde daga Jihar...
Sojojin Sudan da dakarun kai daukin gaggawa na musamman da suka shafe kwanaki 4 suna gwabza fada domin samun galaba a kasar,...
Ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bayar da amincewar sa ta karshe na karin albashin kowane daga yanzu. Idan shirin da aka yi ya...