Wata kotun majistare dake jihar Ondo ta yankewa wani tela mai shekaru 41, Tajudeen Olajide, hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari bisa samunsa...
Shugaban Amurka Joe Biden ya bayyana damuwarsa game da wani kunshin takardun sirri na sojojin kasar da aka fallasa, yayin da rahotanni ke cewa, wani soja...
Wasu masu bincike a Jami’ar Kasar Qatar a kwanan nan sun gano cewa masu shan hayakin Shisha na cikin barazanar kamuwa da ciwon zuciya. Shisha dai...
Wani dan kasuwa mai suna Awaisu Jibril ya gurfana a gaban wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa jihar Kaduna bisa zarginsa auren...
An kori jami’an ‘yan sandan dake baiwa mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara, tsaro daga bakin aiki. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta dakatar da dan wasanta Sadio Mané, wanda hakan zai hana shi buga zagayen wasansu na biyu da za su...
Kungiyoyin kwallon kafar da ke buga gasar Firimiya a kasar Ingila sun ce daga karshen kakar shekara ta 2025/2026 za su daina sanya...
Ƙungiyar kwararrun likitoci da likitocin haƙori da ke aiki a ƙasashen waje, ta shigar da ƙorafi ga Majalisar Dokokin Najeriya kan ƙudurin da ke neman hana...
Yau ake cika shekara 16 da wasu ’yan bindiga suka yi wa shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, kisan gilla a yayin da yake...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gargadi samari da ’yan matan da ke fakewa da Sallar Tahajjud wajen yin hirar soyayya da su daina ko...
Ƴan sanda sun ce sun sake kama wata tsohuwa mai shekara 78 bisa zargin ta da yin fashi a wani banki a jihar Missouri. Dama dai...
Gwamnatin Kano Ta Kaddamar da Mambobin Majalisar Mulki Na Manyan Wasu Makarantun Jihar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da ‘yan majalisar gudanarwar manyan...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta shigar da ƙara gaban kotun ƙorafe-ƙorafen zaɓe, inda take ƙalubalantar nasarar Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano a zaɓen...
Wani gini mai hawa bakwai da ake ginawa ya rufta a yankin Banana Island da ke Ikoyi a jihar Legas. Jaridar Punch ta ruwaito...
Sakamakon fama da karancin haihuwa a Koriya ta Kudu, kasar ta fara ba dukkan matanta da suka haihu tallafin Dalar Amurka 10,500, kwatankwacin sama da Naira...
Wata tsohuwa mai safarar miyagun ƙwayoyi a jihar Rivers ta faɗa komar jami’an hukumar NDLEA Jami’an hukumar sun cafke tsohuwar ne tana ɗauke da...
Erling Haaland ya ci kwallonsa ta 45 a kakar wasa ta bana bayan da Manchester City ta doke Bayern Munich da ci 3-0 a zagayen farko...
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 12 a wani hatsarin mota da ya auku a Jihar Ebonyi. Kwamandan hukumar a jihar,...
A yayin da ake fuskantar matukar zafin yanayi da kuma ibadar azumin watan Ramadan, yanzu haka jama’a na ci gaba da kokawa bisa rashin tsayuwar...
Kwamitin Majalisar Wakilan Najeriya da ke bincike kan zargin batar gangar danyen mai miliyan 48 a kasar ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari’a da...