A Talatar nan aka sayar da wasu takalman da fitaccen dan wasan kwallon kwando, Michael Jordan ya yi amfani da su, kan Dala miliyan 2 da...
Har a yanzu lokaci bai kure ba da ya kamata musulmi su zage dantse da ba da himma wajen gudanar da ibada a...
Majalisar dokokin Kano ta amince da kudirin gyaran dokar masarautu ta jihar Kano ta shekerar 2019. Majalisar ta amince da gyaran a zaman ta na Talatar...
Jami’an bijilanti a jihar kano reshen Ofishin Adamu Abubakar Fiya fiya,dake unguwa uku yan awaki ta samu nasarar kama wasu matasa guda...
A yayin da watan Ramadana ke kara nisa hankula kuma sun karkata daga siyayar buda baki zuwa siyayar kayan sallah wanda yawanci yake...
Jam’iyyar APC ta kalubalanci Sanatocin da suka fito daga yankin arewacin kasar nan, dake neman kujerar shugabancin majalisar dattawa, Inda ta yi kira a...
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya tsawaita waadin kammala aiki ga malaman makarantu a jihar da shekaru biyar. Hakan na kunshe ne a...
Wata trela makare da madara na gari ta kutsa kai cikin wani masallaci a Suleja, Jihar Neja, a ranar Talata, inda a kalla mutane uku suka...
Ƙungiyar Sintirin Bijilante dake Kano ɓangaren kwamandanta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce, ta ɗauki gaɓarar zuba jami’an ta a lungu da saƙo na Kano, domin...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mutum 13 a Yankin Babban Birnin Tarayya. A cikin dare ne ’yan bindigar suka kutsa...
Wasu fusatattun matasa sun jefe wani direban mota mai shekara 35 da duwatsu har lahira bisa zargin sa da kashe mutum biyu tare da raunata wasu...
Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har muna daf da shiga goman karshe wanda shi ne dama ta karshe ga wanda ya yi sakaci...
Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da wani attajiri a kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano. Yan bindigar sun kuma harbi mutum...
Ƴan sanda a jihar Uttar Pradesh da ke Indiya na neman wata amarya wadda ta harba bindiga a lokacin bikin aurenta. Wani faifain bidiyo da...
Dubban mazauna birnin Dar es Salaam da ƙauyukan da ke zagaye da shi ne suka yi fitar ɗango a filin wasan kwallon ƙafa na ƙasar domin...
Hukumar kula da alhazai ta jihar Kano ta yi kira ga maniyyata da suka kai kuɗin ajiya a wani ɓangare na zuwa hajjin bana, su...
Kungiyar Shugabannin Kananan Kwamitin Karbar Mulki na Jam’iyyar NNPP da ya daina zafafa siyasa da haifar da tashin hankali ko furta lafuzan da ka iya...
Frank Lampard ya ce baya jin za a magance matsalar Chelsea a rana daya, bayan da ya fara da kafar hagu a Wolverhampton. Lampard wanda ya...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da haramta wasan tashe a watan Ramadan a kwaryar birnin Kano. A bisa al’ada, a kan fara...
Kungiyar Malaman Makarantun kwalejojin Fasaha ta Kasa (ASUP) ta gargadi gwamnatocin jihohin da ke barin malaman makarantu tsawon watanni da dama ba tare da albashi ba...