Connect with us

News

Ramadan na  kara nisa hankula kuma sun karkata daga siyayar buda baki zuwa siyayar kayan sallah

Published

on

 

 

 

A yayin da watan Ramadana ke kara nisa hankula kuma sun karkata daga siyayar buda baki zuwa siyayar kayan sallah wanda yawanci yake da alaka da siyan sababbin kaya ga manya da yara

 

Wakiliyarmu Yasir sani Abdullahi yace ya lura da irin yanayin da ake ciki a birnin Kano ta labarto mana cewar an mayar da hankali zuwa kan teloli da sauran masu kwaliyar tufafi wadanda yanzu haka suke samun kulawa daga gurin alumma.

Advertisement

Jam’iyyar APC ta kalubalanci Sanatocin da suka fito daga yankin arewacin kasar nan, dake neman kujerar shugabancin majalisar dattawa

A wata tataunawa da jaridar indaranka tayi da wata tale anan Kano da aka dade anan damawa da ita a harkar malama khadija ta bayana cewar telolin yanzu suna samun aiyuka sosai sai dai rashin isasun kudi a hannu na taba sana’ar tasu

 

Amma kuma wasu teloli sun koka da matsalar rashin wutar lantarki da ake fuskanta a yawancin sassan jahar nan inda suka ce yawanci suna dogara ne da man fetur wanda a halin yanzu yake da tsada

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending