Tsohon Ministan harkokin matasa a Najeriya Barrister Solomon Dalong ya bayyana mahimmancin dake akwai ga al’ummar Najeriya mabiya addinin Kirista da Musulunci su zauna lafiya...
Sakamakon yawan ambaliyar ruwa da ake samu a Najeriya da ke haifar da mummunar asarar shinkafa a kasar nan, Cibiyar Bincike da Inganta Iri ta kasa...
An samu ƙarin farashin ɗakunan otal-otal da ke Makkah a watan Ramadan na bana. Wannan Shi ne farashi mafi tsada cikin shekara...
Cibiyar bincike kan ayyukan likitanci a Najeriya ta ce duk da matakan rigakafin da ake ɗauka, mata 28 na mutuwa duk rana sanadin cutar kansar mahaifa...
’Yan bindiga a wannan Lahadin sun sace dalibai mata biyu na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara. Rahotonni sun ce ’yan fashin dauke...
Kungiyar ‘yan jaridun na yanar gizo sun ta taya zababben gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida murnar...
Farashin man fetur ya tashi a kasuwar duniya bayan da manyan ƙasashe masu arzikin man fetur suka bayyana rage adadin man da suke fitarwa. Farashin ya...
Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja a ranar Lahadi ta mayar da wasu mabarata da masu gararamba a kan tituna kimanin 217 zuwa jihohinsu na...
Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanya dokar hana fita ta s’o’i 24 a unguwannin Sabon Garin Nassarawa da Tirkaniya a yankin ƙaramar...
Wasu matasa sun kashe wani dan sanda da yake kokarin raba fada tsakanin wasu kungiyoyi da ba sa ga-maciji da juna a Karamar Hukumar Lavun ta...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zamanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega a matsayin shugaban zartarwa Shugaban...
Kotu a jihar Jigawa ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wasu mutane 3 da aka samu da aikata muggan laifuka ciki har da...
Kungiyar Likitocin Zuciya da Kuhu ta Najeriya ta ce sama da mutum 80,000 ne suke bukatar a yi musu aiki sakamakon kamuwa da ciwon zuciya kowacce...
Sojin ruwan ƙasashen Koriya ta Kudu da Amurka da Japan na gudanar da atisayen kwanaki biyu, domin inganta aikinsu. A wani mataki na tauna...
Ƙungiyar gwamnoni ta yi Allah wadai da kakkausar murya ga masu yunƙurin kafa gwamnatin riƙon ƙwarya, a maimakon rantsar da shugabannin da aka zaɓa a ƙasar....
Ƙungiyar ƙwadogo ta TUC ta gargaɗi gwammatin tarayya da ta guji janye tallafin man fetur a daidai wannan lokaci da ta ce talakawan ƙasar na cikin...
Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da waje kan su kauce wa...
Dubban Kiristoci mabiya Cocin Chris Disciples Church (CDC), sun tsere daga ƙasar Uganda zuwa ƙasar Habasha domin tsira daga tashin alkiyama. Mabiya COCIN dai sun...
An haramta amfani da ƙirƙirarriyar basira da ke kwaikwayon halayyar ɗan adam ta ChatGPT. Hukumar da ke lura da lamuran bayanai na intanet ta ce...
Aƙalla masu haƙar ma’adanai 10 ne suka mutu a wani hatsari da ya rutsa da su a arewacin Sudan, wasu mutum 20 na daban suka jikkata....