Rahotanni daga Jihar Neja na cewa wani soja ya harbe wani dan acaba da wata fasinja dauke da jaririnta a unguwar Babanna da ke Karamar...
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmad Lawan, ya ce majalisar za ta sake nazarin sauran dokoki 19 da majalisar ta gyara wa fuska, waɗanda kuma shugaban...
Rundunar ’yan sandan Jihar Legas, ta ce nan ba da jimawa ba za ta gurfanar da mutum shida daga cikin 19 da ake zargi da aikata...
Majalisar Wakilai ta umarci kwamitinta kan harkokin sufuri da ya binciki yawan hatsarin jiragen kasa da yake janyo asarar rayuka da dukiyoyi a fadin...
Ana zargin wata tsohuwa mai shekaru 75 ta cinna wa danta, jikokinta biyu da kuma surukarta wuta a Jihar Ondo. Ana zargin dattijuwar ta...
Kawo yanzu dai Napoli na bukatar maki 15 nan gaba domin ta lashe kofin babbar gasar tamaula ta Italiya a karon farko tun bayan 1990,...
Gwamnatin jihar Kano ta kakaba dokar hana zirga-zirga a fadin jihar na tsaown awa 24. A wani bayani da ya fitar, mai magana da...
The BEGINNERS ALLIANCE FOR DEMOCRATIC GOVERNANCE AND EMANCIPATION (BADGE) congratulates Ahmad Tinubu on winning the presidential election. The leader of the Organization Alhaji...
Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar INEC ta soke zaben Gwamnan Jihar Borno na ranar Asabar, ta gudanar da sabo. NNPP reshen Jihar Borno ta yi...
Kawo yanzu, Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanya sakamako sama da 66,634 na zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha da aka gudanar ranar Asabar...
Kungiyar BEGINNERS ALLIANCE FOR DEMOCRATIC GOVERNANCE AND EMANCIPATION (BADGE).ta Taya bola ahmad tinubu murnar lashe zabenen shugaban cin kasa Shugaban kungiyar Mai suna alhaji Ibrahim...
Jam’iyyun APC da (NNPP) a jihar Kano sun bukaci magoya bayansu da su yi tattaki zuwa wuraren tattara zabwn su . Yayin da Rabi’u...
An harbe wani tsohon kansila a bisa zarginsa da sace akwatin kaɗa ƙuri’a. Lamarin ya faru ne a yayin da ake gudanar da zaben gwamna da...
Tuhumar da ake yi wa Barcelona akan bai wa alkalin wasa cin hanci ta rage armashin wasa mafi girma a duniyar kwallon kafa da aka...
An kai wa jami’an EFCC hari a yayin da suke aikin sanya idanu a zaɓen da ake gudanarwa a na gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi....
Wata gobara ta tashi a kasuwar gamboru da ke tsakiyar birnin Maiduguri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Rahotonni sun ce...
KABIRU BASIRU FULATAN Uwargidan dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PDP, Hajiya Hauwa Sadiq Wali ta sha alwashin baiwa matan jihar da ilimi wanda...
Kwararre a fannin likitanci Kuma Dan gwagwarmaya a fannin ilimi, Jigo a Jam’iyar Action Democratic Party (ADP), dan takarar Majalisar jaha a Karamar Hukumar...
Babban sifeton yan sanda, Usman Alkali Baba, ya turo CP Ahmad Kontagora, zuwa Kano a matsayin sabon kwamishinan yan sanda da zai jagoranci gudanar da...
Kwararre a fannin likitanci Kuma Dan gwagwarmaya a fannin ilimi, Jigo a Jam’iyar Action Democratic Party (ADP), dan takarar Majalisar jaha a Karamar...