Connect with us

News

Dokar hana zirga-zirga ta fara aiki a jihar Kano

Published

on

 

Gwamnatin jihar Kano ta kakaba dokar hana zirga-zirga a fadin jihar na tsaown awa 24.

 

A wani bayani da ya fitar, mai magana da yawun gwamnan jihar Muhammad Garba, ya ce dokar ta fara aiki ne daga karfe takwas na safiyar Litinin zuwa karfe takwas na safiyar Talata.

BADGE  congratulated Bola Ahmad Tinubu for winning the presidential election.

An dai sanya dokar ce jim kadan gabanin sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar, wanda ya ayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya yi nasara.

 

Advertisement

Muhammad Garba ya ce gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya bayar da umurnin sanya dokar ne domin dakile duk wani yunkuri na bata-gari wajen barnata dukiyar al’umma.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending