Haɗakar wasu ƙungiyoyin fararen hula masu rajin tabbatar da siyasa mai tsafta a Jihar Kano ta buƙaci a dakatar da duk wani gangamin siyasa kafin babban...
Al’ummar unguwar Badawa, da ke yankin Unguwar Gaya a Jihar Kano, sun shiga cikin firgici da alhini bayan da aka tsinci gawar wani matashi da ba...
Kamfanin Sufurin Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar cewa za a samu katsewar wutar lantarki a wasu sassan Arewa a ranar Lahadi, 28 ga Yunin...
DAGA HAJARA SANI ABDULLAHI Al’ummar Dorayi Ƙarama da kewaye a Ƙaramar Hukumar Gwale ta Jihar Kano sun miƙa ƙorafi ga Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wata mata mai suna Raya Haruna hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari bisa...
Wani mutum mai shekaru 45, Auwalu Adamu, ya rasa ransa bayan da ake zargin sabuwar matarsa ta biyu, Khadija Sulaiman, ta daba masa wuƙa har lahira,...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) a Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Abubakar Muhammad, bisa zargin safarar makamai masu haɗari zuwa garin Funtua...
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ya mai girma gwamna Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci ta jihar kano Dr Tijjani...
Wasu mazauna yankin Gafan da ke Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano sun shigar da kara a Babbar Kotun Jihar Kano, suna zargin Sarkin Rano da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutane uku da ake zargi da sayen wata mota kirar Mercedes Benz GLE ta hanyar amfani da sakon...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta bankado wata babbar zambar yanar gizo da ta janyo asarar naira biliyan 7.7. An yi zambar ne ta hanyar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da wani cikakken shirin jin dadin rayuwa da walwala ga uban yara shida da matarsa da aka...
Sarkin Jinkan Hausawan Afrika, Ambasada Ibrahim Ali Ibrahim (Abba Alra-iwas), ya yi Allah-wadai da kisan matar aure da ’ya’yanta shida a Jihar Kano. An kashe Fatima...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) reshen Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 20 bisa zargin yunƙurin shigar da...
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta kama wani da ake zargin yana dillancin miyagun ƙwayoyi tare da wasu mutum biyar da ake zargin ƴan daba ne, a...
Akalla yara 469 ne suka mutu sakamakon Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki a tsakanin watan Janairu zuwa Yulin shekarar 2025 a Jihar Kano, kamar...
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga tara bayan sun yi artabu da su a Ƙaramar Hukumar Shanono ta Jihar Kano. Lamarin ya faru ne a...
Hukumar kula da gyaran hali ta najeriya (NCOS) reshen jihar Kano ta kama ‘yan mata biyu bisa zargin ƙoƙarin shigar da abin da ake zargin miyagun...
Shekara arba’in da biyar da suka gabata, rikicin Maitatsine ya girgiza Jihar Kano, inda ya sauya birnin daga cibiyar kasuwanci zuwa wani launi mara daɗin faɗe....