DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta tabbatar da kama wasu manyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Tarauni, Hafizu Kawu ya tsallake rijiya da baya a wajen wasu fusatattun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotun tarayya a Najeriya da ke zamanta a Kano, arewa maso yammacin Najeriya, ta ƙi amincewa da buƙatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Litinin, daya ga watan Agustan 2022 a matsayin ranar hutu don murnar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace nan bada jimawa ba zai mikawa majalisar dokokin jihar Kano...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta ce an samu sabbin masu rajistar zabe sama da miliyan 11...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar KAROTA ta kama wasu bata garin matasa da makamai da kuma kayan shaye-shaye a shatale-talen gadar Dangi da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Ƙaramar Hukumar Dambatta a jihar Kano, a jiya Litinin sun ce wata iska mai karfin gaske da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jihar Kano ce a kan gaba wajen yawan karɓar katin zaɓe a faɗin ƙasar nan, in...
Daga Maryam bashir Musa Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta shaidawa mazauna babban birnin tarayya Abuja da jihohin Bauchi, Gombe, Plateau,...