DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da sanarwar sakamakon bijirewa umarnin kotu a kan wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Yaki da masu sha da safarar miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta sake bayyana matukar damuwa akan...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da bullar cutar diphtheria a kananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano, sun koka kan yadda harkokin cinikinsu ya ja baya, sakamakon yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani mutum dauke da Katin Zabe 29 a yankin Karamar Hukumar Dawakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barista Ibrahim Aliyu Nassawara, lauyan da ke wakiltar ’yar Gwamnan Jihar Kano, Hajiya Asiya Balaraba Ganduje, ya shaida wa Babbar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistare mai namba 25 wadda mai shari’a Halima Wali ke jagoranta ta umarci mai binciken laifuka na ofishin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata rikita-rikita ta kunno kai a Jihar Kano bayan da wata mata ta aurar da ’yarta ba tare da sanin mahaifinta ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu matasa 19 sun shiga hannun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, kan kokarin hada auren jinsi daya a jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kasa ci gaba da Shari’ar kisan Ummukulsum Buhari (Ummita), matashiyar da ake zargin saurayinta dan kasar China ya kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An sake samun wani mutum daya da ya mutu biyo bayan cizon wata mahaukaciyar karya a unguwar Kofar Dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bincika tare da hukunta shugabannin Hukumar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a kan titin Hadeja Road kusa da Kwanar Dakata don nuna tirjiya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Lanrarki na Najeriya, Injiniya Abubakar D. Aliyu, ya ce gine-gine da mutane ke yi a kan hanyar layin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da cafke wani magidanci bisa zarginsa da tsare matarsa na tsawon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano, CP Mamman Dauda, ya sha alwashin yin amfani da na’u’rorin zamani domin dakile...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsawon shekaru manoman albasa suna tafka asara saboda rashin nagartattun hanyoyin adanata, bayan cire ta. Wani bincike...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya, Alhassan Doguwa, ya ce ya san wadanda suka daukin nauyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ga alama sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC a jihar Kano bayan da taƙaddama ta ɓarke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan kada gangar siyasar zaben 2023, amma har yanzu manyan jam’iyyun siyasa a Jihar...