Gwamnatin jihar Kano ta kakaba dokar hana zirga-zirga a fadin jihar na tsaown awa 24. A wani bayani da ya fitar, mai magana da...
Wasu mutum 10 ’yan uwan juna sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Kaduna zuwa Kachia a yayin da suke...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Maigarin Kauyen karamar hukumar Rimingado, Alhaji Dahiru Abbas, a yau Lahadi....
Kano na da ƙananan hukumomi 44 1-Ƙaramar Hukumar Ƙaraye Mai bayyana sakamako shi ne Dr. Mukhtar Musa Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 82,692 Waɗanda aka tantance: 31,134...
Gwamnatin jahar kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayar da tallafin magungun kyauta ga mata masu yuna biyu a fadin kananan hukumomi...
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa da ta hada da sojoji, ƴansanda, SSS da NSCDC, sun kama shugabannin kananan hukumomin Ungogo da Rimingado na jihar Kano,...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi bajekolin wasu matasa da ta cafke bisa zarginsu da lalata allunan ’yan takara a sassa daban-daban na Jihar. ...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Unguwar Kwana Hudu da ke Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi hukuncin daurin watanni 6 a...
Gwamnatin Tarayya ta sahale wa Jihar Kano ta daga likafar Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a zuwa matsayin jami’ar Jiha. Babban Sakataren Hukumar...
An maka wata sabuwar amarya mai suna Fatima Bashir da akafi sani da yar Albarka a kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Post Office,...
Gwamnatin Jihar Kano, ta yi gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kwace lasisin wasu manyan ‘yan kasuwa ko kuma...
Matsalar ƙarancin kuɗi ta jefa marasa lafiya a jihar Kano cikin wahala. Wani bincike da jaridar Daily Trust on Sunday ta gudanar ya...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus da su fito su fara jigila kyauta domin kai Al’ummar Jihar Kano...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Ƴan Bindiga ɗauke da manya manyan makamai sun kai hari a Garin Kachako na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kammala bincikenta a kan wata uwa mai suna Malama Khadija Rano, bayan an...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu sana, ar POS a jihar Kano a kwana biyun da suka gabata, sun tsinci kan su a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsauraran matakan tsaro a cikin birnin Kano da kewaye yayin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk da janye gayyatar da gwamnatin Kano ta yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bude wasu ayyuka da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fuskanci tirka-tirka a Karamar Hukumar Rano da ke Jihar Kano, lokacin da wata mata mai suna Malama Khadija ta...
Kotu Ta Aika Mai Siyan katin zabe A Kano Gidan Yari Alkalin kotun mai lamba 14 da ke Gyadi-Gyadi, Kano karkashin jagorancin Mustapha...