DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu kungiyoyin fararen hula sun rubuta takardar koke ga Amurka da Tarayyar Turai suna neman su hana Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jarida ta yanar gizo ta Jihar Kano ASKOJ, kungiya ce mai fafutukar ganin an inganta aikin jarida mai da’a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban sakataren ma,ikatar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano Arc. Ahmad Abba Yusuf na taya al’ummar Kano murnar bikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP CNOL, ya nada hakimai takwas domin inganta ci gaban masarautar jahar kano. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Bayero da ke Kano ta kara kudin makarantar sabbi da kuma tsofaffin dalibai masu karatun digiri na farko da na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane 1,064 tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ba da tabbacin gwamnatinsa na shirin sake fasalin kasuwannin Kano ta hanyar daukar kowa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Kano ta amince da mutanen da ta tattance don nada su kwamishinoni A ranar Talata ne gwamnan Kano ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Kano, Sani Bello, ya ce aikin rusau da gwamnatin Gwamna Abba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dokokin Kano Jibril Isma’il Falgore ya ce zai yi kokari wajen rike amanar da aka dora masa, da kuma...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano sun damke wasu matasa bisa zargin aikata laifin satar kayan ‘yan kasuwa wadanda rushe-rushen da...
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma’aikatan Banki guda 2 gaban Kotu anan Kano. An gurfanar dasu gaban Shari’a bisa zargin sacewa wani Customer Banki Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Lamash Properties Limited da suka gina Shaguna da Otel a filin Daula Hotel sunyi barazanar gurfanar da Gwamnatin Kano a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96 da suka hada da masu kwacen wayoyin Al’umma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa da gwamnatinsa ta samar a sassa daban-daban na Nigeria. Hakan...
Sanatan Kano-ta-Tsakiya, Sanata Rufa’i Hanga ya buɗe shafin Facebook (@Senator Rufa’i Hanga)domin tattaunawa da al’umma, musamman ma al’ummar Kano-ta-Tsakiya domin ya dinga nuna irin kyawawan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An cafke wani matashi mai shekara 23 dauke da kunshi 605 na tabar wiwi a unguwar Kofar Mata da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wata mata mai shekaru 45 ta cika bayan da ta yi garkuwa da dan kaninta da nufin karbar kudin fansa...