DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar samari da dama sun mutu wasu kuma na kwance magashiyyan a asibitin sakamakon shan shayin da...
MATSALAR KWACEN WAYA A KANO YA ZAMA BABBAR BARAZANA GA LAFIYA DA KUMA ZAMANTAKEWAR AL, UMMAR JAHAR KANO. Batun kwace wayar hannu na...
DAGA KASSIM TIJJANI TURAKI. A karon farko Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero zai nada kaninsa kuma jikan Sarkin Musulmi Abubakar na lll Dan saudatu jikar ...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ce ta yi nasarar kama ‘yan daba 83 a lokutan bukukuwan karamar Sallah da aka...
Hukumar Aikin Dan Sanda ta nada sabon kwamishinan ’yan sandan jihohin Kano da Kaduna da wasu jihohi 10. Hukumar ta yi sauyin ne a shirye-shiryenta...
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Daba Da Ke Amfani Da Wuƙaƙe Don Cutar Da Mutane A Kano. Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace ta kama...
Akalla mutum biyar ne suka rasu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Jihar Kano. Mai magana da yawun ‘yan sandan...
Gwamnatin tarayya ta ce za a kammala aikin titin Kaduna zuwa Zariya zuwa Kano kafin ranar 29 ga watan Mayu. Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji-Fashola...
Fitaccen mawakin siyasar nan da ke Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar...
An kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben ranar Asabar....
Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa, Mustapha Ahmed, ya ce akwai yiyuwar za a iya samun ruwan saman kasa da kasa a...
Gwamnatin Kano Ta Kaddamar da Mambobin Majalisar Mulki Na Manyan Wasu Makarantun Jihar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da ‘yan majalisar gudanarwar manyan...
Majalisar dokokin Kano ta amince da kudirin gyaran dokar masarautu ta jihar Kano ta shekerar 2019. Majalisar ta amince da gyaran a zaman ta na Talatar...
Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da wani attajiri a kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano. Yan bindigar sun kuma harbi mutum...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya sake nada wasu sababbi Hakimai guda hudu tareda daga Darajar wasu Hakimansa guda...
An Tsinci Gawar Mai Ciki A Gefen Titi A Kano An tsinci gawar wata mai ciki mai shekara 20 a gefen titi a kauyen...
Sakamakon yawan ambaliyar ruwa da ake samu a Najeriya da ke haifar da mummunar asarar shinkafa a kasar nan, Cibiyar Bincike da Inganta Iri ta kasa...
Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da waje kan su kauce wa...
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC INEC da ke a jihar Kano...