News
MATSALAR KWACEN WAYA A KANO YA ZAMA BABBAR BARAZANA GA LAFIYA DA KUMA ZAMANTAKEWAR AL, UMMAR JAHAR KANO.
MATSALAR KWACEN WAYA A KANO YA ZAMA BABBAR BARAZANA GA LAFIYA DA KUMA ZAMANTAKEWAR AL, UMMAR JAHAR KANO.
Batun kwace wayar hannu na neman zama babba barazana ga lafiya da zamatakewar alummar jihar Kano.
Babban abin damuwa shine yadda matasa da shekarun su bai gaza 30 ba su ne suka fi aikata wannan ta’asa ta kwacen waya wanda a wasu lokutan kan kai ga asarar rai da lahanta lafiyar wanda kaddarar ta fada wa.
Masana na ganin cewa rashin daukar tsatsaurar matakin ladatarwa ga masu aikata laifin na taimakawa wajen kara yawaitar wannan halayar ta kwace waya.
A ganin ku ta wacce hanya ku ke ganin zaa kawo karshen wannan lamari?
Wani irin nau’in hukunci ku ke ganin ya kamata a dauka akan masu aikata wannan dabia ta kwacen waya?
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
