News
Barrister Hudu Yunusa Ari Hudu ya ce ba ya nadama ko kadan game da matakin da ya dauka na sanar da sakamakon zaben gwamnan Adamawa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Barrister Hudu Yunusa Ari ya musanta zargin da ake yi cewa ya karbi cin hanci na naira biliyan biyu don ayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani a matsayin wadda ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Adamawa da ya guda na .
Hudu ya ce ba ya nadama ko kadan game da matakin da ya dauka na sanar da sakamakon zaben gwamnan da aka yi a jihar ana tsakiyar tattara sakamako.
Hukumar NCDC Tace Cutar Zazzabin Lassa Ta Kashe Mutum 156 A Wata 4 A Kasar nan
Barrister Hudu Yunusa wanda rundunar `yan sanda ke nema ya ce doka ce ta ba shi hurumin sanar da sakamakon.
Ya kara da cewa a shirye yake ya mika kansa ga rundunar ‘yan sandan Najeriya da ke nemansa nan ba da jimawa ba.
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
