Ana ci gaba da ganin sabbin dabarun siyasa cikin shiru a Jihar Adamawa, lamarin da ke nuna wata sabuwar fafatawa ta neman iko a cikin jam’iyyar...
Akalla mata bakwai suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha ɗaya suka samu raunuka a lokacin wata zanga-zanga da aka gudanar a jiya a ƙaramar...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana cewa gwamnatin sa ba ta tube rawanin Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar, kamar yadda ake ta yadawa ba. Gwamnan...
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Jihar Adamawa (Adamawa State Polytechnic, Yola) ta sanar da rufe makarantar na tsawon mako guda, bayan wata zanga-zangar dalibai da ta ɓarke...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ’yan sandan Jihar Adamawa ta kama wani mafarauci mai shekara 55 mai suna Yusuf Garba, wanda aka fi sani da Gana,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yansandan Jihar Adamawa ta kama Aliyu Yaro, matashi mai shekara 19, bisa zargin kashe jaririnsa ɗan kwanaki uku da haihuwa. Yaro,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomi sun tabbatar da mutuwar wata ma’aikaciyar jinya da ‘yarta, sakamakon hatsarin jirgin ruwa a garin Gamadio da ke karamar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mahara dauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa. Rugugin luguden harbe-harben maharan a cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata sabuwar amarya mai shekara 20 ta shiga hannu kan cinna wa gidan mijinta wuta a Jihar Adamawa. An ruwaito cewar amaryar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ambaliyar ruwan sama ta raba mutane 563 da ke Unguwan Tana a Ƙaramar Hukumar Yola ta Gabas a jihar Adamawa da muhallansu....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana fargabar mutane da dama sun mutu a karamar hukumar Fufore ta jihar Adamawa, a ranar Litinin, yayin da wani jirgin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) reshen jihar Adamawa ta ce mutane 31 ne suka mutu sakamakon hadurran mota daga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Finitiri, ya naɗa mutum 47 a matsayin masu taimaka masa a fannin yaɗa labarai . hakan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Barrister Hudu Yunusa...
A yau Laraba ne ƴar takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Aisha Dahiru Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa, Hudu Yunus Ari, ya yi layar zana tun bayan da ya sanar...
Yunkurin matan Najeriya na ganin sun samu mace ta farko da zata zama gwamnan jiha ya sake samun koman baya sakamakon rashin nasarar da Sanata Aisha...
Jahar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. Ga sakamakon zaɓen shugaban...