Jahar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. Ga sakamakon zaɓen shugaban...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA An kona gidaje da shaguna da wasu kadarori na miliyoin Naira a sabon rikicin al’ummomin Waja da Lunguda da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan canji a jihar Adamawa sun fara kin karbar wasu kudaden kasashen waje, musamman Dalar Amurka saboda rashin tabbas din...