Jahar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Jahar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Ga sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na wasu kananan hukumomin jihar Adamawa
Karamar hukumar Lamurde
APC – 3645
PDP – 9912
LP – 9744
PRP – 18
SDP – 46
Ƙaramar hukumar Girei
APC – 8531
PDP – 17557
LP – 3749
NNPP – 254
Ƙaramar hukumar Numan
APC – 5115
LP – 10229
NNPP – 168
PDP – 8984
Ƙaramar hukumar Demsa
APC – 5746
LP – 7962
NNPP – 199
PDP – 17166
Ƙaramar hukumar Song
APC – 10993
LP – 8506
NNPP – 1223
PDP – 20406
Ƙaramar hukumar Shelleng
APC 6213
LP 1028
NNPP 69
PDP 14765
Ƙaramar hukumar Toungo
APC 4163
LP 651
NNPP 59
PDP 7401
Ƙaramar hukumar Ganye
APC 10112
PDP 21672
LP 1069
NNPP 191
Ƙaramar hukumar Guyuk
APC 5904
LP 8165
NNPP 91
PDP 13942
Ƙaramar hukumar Mayo Belwa
APC 13271
LP 1392
NNPP 280
PDP 23479
Ƙaramar hukumar Fufore
APC – 12633
LP – 897
NNPP – 508
PDP – 26059