Kano na da ƙananan hukumomi 44
News
Wasu daga sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a Jihar Kano
-
1-Ƙaramar Hukumar Ƙaraye
Mai bayyana sakamako shi ne Dr. Mukhtar Musa
Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 82,692
Waɗanda aka tantance: 31,134
APC – 10,874
LP – 134
NNPP – 16,295
PDP – 2,132
Jumullar ƙuri’a masu kyau da aka kaɗa: 29,921
Kuri’un da suka lalace: 723
Jumullar ƙuri’un da aka kaɗa: 30,644
2- Ƙaramar Hukumar Garun Mallam
Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 74,846
Waɗanda aka tantance: 26,692
APC – 8,642
LP – 169
NNPP – 12,249
PDP – 4,409
3- Ƙaramar Hukumar Rimin Gado
Mai bayyana sakamakon zaɓe: Farfesa Ahmad Iliyasu
Mazaɓu: 12
Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 67,128
Yawan waɗanda aka tantance: 27,476
Abin da kowace jam’iyy ta samu:
APC – 10,861
LP – 76
NNPP – 14,634
PDP – 907
Jumullar ƙuri’a masu kyau: 26,832
Waɗanda suka lalace: 508
Jumullar waɗanda aka kaɗa: 27,340
Matsalolin da aka samu sun hada da kaɗa ƙuri’a sama da ɗaya da neman tayar da hatsaniya.
4- Ƙaramar Hukumar Kibiya
Mai bayyana sakamakon zaɓe shi ne: Dr Ghali Saidu
Jumullar masu kaɗa ƙuri’a da aka yi wa rijista: 77,929
Yawan waɗanda aka tantance: 28,228
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 10,283
LP – 70
NNPP – 16,331
PDP – 753
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 27,648
Yawan waɗanda suka lalace : 419
Jumullar ƙuri’un da aka kaɗa : 28,067
An soke sakamako biyar saboda zaɓe fiye da sau ɗaya da neman tayar da hatsaniya.
5-Ƙaramar Hukumar Rogo
Mai bayyana sakamakon zaɓe: Farfesa Abdullahi Imam
Jumullar masu rijista: 117,162
Yawan waɗanda aka tantance: 33,445
Abin da kowace jam’iyya ta samu :
APC – 10,403
LP – 343
NNPP – 19,587
PDP – 1,616
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 32,255
Yawan waɗanda suka lalace: 508
Yawan waɗanda aka kaɗa: 32,763
6-Ƙaramar Hukumar Makoda
Mai bayyana sakamakon zaɓe: Dr. Halima Muhd Isa
Mazaɓu: 11
Jumullar masu rijista: 75,487
Yawan waɗanda aka tantance: 27,724
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 12,590
LP – 40
NNPP – 12,247
PDP – 1,099
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 26,195
Yawan waɗanda suka lalace: 584
Jumullar ƙuri’un da aka kaɗa: 26,779
An soke zaɓen rumfuna shida saboda zaɓe fiye da sau ɗaya da neman rikita zaɓen.
7-Ƙaramar Hukumar Kura
Mai bayyana sakamako: Habibu Rabiu
Jumullar waɗanda ke da ƙuri’a: 107,866
Yawan waɗanda aka tantance: 37,613
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 10,929
LP – 126
NNPP – 20,406
PDP – 3,987
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 35,901
Yawan waɗanda suka lalace: 1,281
Matsalolin da aka samu sun hada da zaɓe sama da sau ɗaya da neman tayar da hatsaniya.
8-Ƙaramar Hukumar Minjibir
Mai bayyana sakamako: Dr. Haruna Isa
Jumullar masu kaɗa ƙuri’a da ke da rijista: 94,186
Yawan waɗanda aka tantance: 26,245
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 6,777
LP – 123
NNPP – 15,505
PDP – 1,833
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 24,969
Yawan waɗanda suka lalace: 971
Yawan ƙuri’un da aka kaɗa: 25,940
9-Ƙaramar Hukumar Sumaila
Mai bayyana sakamako: Dr. Isa Yusuf Chammo
Jumullar masu rijista:111,972
Yawan waɗanda aka tantance: 40,090
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 11,341
LP – 1,106
NNPP – 24,307
PDP – 1,553
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 38,911
Yawan ƙuri’un da suka lalace: 1,179
Yawan ƙuri’un da aka kaɗa: 40,090
10-Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu
Mai bayyana sakamakon zaɓe: Dr. Hauwa Usman
Jumullar masu rijista: 162,445
Yawan waɗanda aka tantance: 52,725
Abin da kowace jam’iyya ta samu:
APC – 12,258
LP – 167
NNPP – 32,925
PDP – 3,768
Jumullar ƙuri’u masu kyau: 50,485
Yawan waɗanda suka lalace: 1,325
Jumullar ƙuri’un da aka kaɗa: 51,815
