News
Asarar Da Aka Tafka A Sabon Rikicin Adamawa
DAGA HASSAN KHALID HAMZA
An kona gidaje da shaguna da wasu kadarori na miliyoin Naira a sabon rikicin al’ummomin Waja da Lunguda da ke Karamar Hukumar Lafiya-Lamurde a Jihar Adamawa.
Aminiya ta rawaito cewa Rikicin ya faro ne a almurun ranar Litinin inda wasu bata-bari suka rika cinna wa gidaje da shaguna wuta a garin Lafiya.
Kungiyoyi Da Dama Sun So Dauka Ta Amma Na Yi Wa Al-Nassr Alkawari —Ronaldo
Kakakin ’yan sandan Jihar Adamawa, SP Suleiman Yahaya Nguroje, ya ce ba a samu asarar rai rikicin ba, amma bata-garin sun kona gidaje hudu da shaguna 11.
A cewarsa, Kwamishinan rundunar, S.K. Akande, ya ziarci yankin da aka samu hasaniyar domin tabbaar da doka da oda a ranar.
A cewarsa, rundunar za ta sana kafar wando da duk wanda aka kama da alaka da tashin-tashinar.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
