Hukumar INEC mai shirya zaɓe a Najeriya ta sanar da dakatar da aikin sake tantance rajistar masu zaɓe har zuwa bayan zaɓen 2027 da ke tafe...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce sama da ‘yan Najeriya miliyan uku da dubu dari biyar (3.5m) ne suka yi rijistar katin...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana ranar 16 ga watan Agusta, 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da zabukan cike...
Kotun tarayya da ke Abuja ta aika wa shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, takardar tuhuma kan raina umarnin kotu. Jam’iyyar NRM ce...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da ranar da za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohin Ekiti da Osun a shekarar 2026....
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana shirin kafa wani sabon sashen da zai dinga aiki da Ƙirkirarriyar Basira (AI) domin inganta gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi kira da a yi wa tsarin zaben ƙasar garambawul, inda ya ce akwai buƙatar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahoton ayyukan da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta gudanar cikin shekarar 2023, ya tabbatar da cewa an kashe Naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar zabe mai zman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmoud yakubu ya rantsar da sabbin shugabannin Hukumar a shelkwatar Hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bai wa Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari’ar jihar, Haruna Isa Dederi wa’adin awa 48...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Filato, Mista Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe daga hukumar zabe ta kasa INEC a yau Alhamis....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’ya’yan jam’iyyar Labour a jihar Imo, a ranar Litinin din da ta gabata, sun gudanar da zanga-zanga a sakatariyar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wannan makon ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC za ta fitar da wasiku ga lauyoyin kungiyar lauyoyin...
An Sace Jami’in Hukumar INEC A Bayelsa An yi garkuwa da jami’in sa ido na hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Mahmood Yakubu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC, ta fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnan Bayelsa da Imo da aka yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Bola Tinubu ya amince da naɗin kwashinonin zaɓe na jihohi (RECs) guda tara ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi kira da a yi wa dokar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sakamakon zabukan da ya gabata da kuma kararrakin zabe da aka shigar a gaban kotu da ba a taba yin irinsa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana damuwarta dangane da karuwar matsalar rashin tsaro da ake fama da...