Hukumar Zaɓe mai zaman Kanta a Najeriya INEC ta bayyana matakan da za a bi domin kaɗa ƙuri’a a ranar zaɓe. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin (PVCs) zuwa ranar 5...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), ta ce babu ruwanta da murdiyar zabe amma ’yan siyasa ne ke aikata hakan. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kafafen Yada Labaran Arewa (NMF) ta bukaci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ta tanadi yanayi da ’yan gudun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 1,525 aka kashe a Najeriya a sakamakon rikice-rikicen siyasa a manyan zabuka biyar da aka gudanar a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sha alwashin sanya ido kan harkokin yakin neman zaben jam’iyyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce da zarar wa’adin da ta sa na ranar 31 ga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Muhammad Abacha, ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar PDP, tsagin Shehu Wada Sagagi, ya maka Sadeeq Wali,...
Daga muhammad muhammad zahraddin Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta ce an samu sabbin masu rajistar zabe sama da miliyan 11...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jihar Kano ce a kan gaba wajen yawan karɓar katin zaɓe a faɗin ƙasar nan, in...