News
Breaking news: INEC ta kara wa’adin karbar katunan zabe
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin (PVCs) zuwa ranar 5 ga Fabrairu, 2023.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsayar da ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tattara katinan zabe amma kwamishinan zabe na kasa Festus Okoye ya ce an kara wa’adin ne domin baiwa ‘yan Najeriya karin lokacin karbar katinan su.
Channel
Advertisements
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
