DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedikwatar Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ba da yawunta wani jami’inta na Kano ya janye karar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar zabe ta kasa INEC za ta tura na’urorin tantance masu kada kuri’a guda dubu 11 da 355 domin tantance masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗau mataki kan dakataccen kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta ce za ta fara duba sakamakon babban zaben shekarar 2023 wanda za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC da Hukumar Yaki da Rashawa ta EFCC tare da sauran masu ruwa da tsaki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Barrister Hudu Yunusa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHARADDEEN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta mayar da martani ne kan wasikar da Hudun ya rubutawa...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa, Hudu Yunus Ari, ya yi layar zana tun bayan da ya sanar...
Hukumar zaɓe ta Najeriya ta bai wa Alhassan Ado Doguwa shaidar sake cin zaɓe a matsayin ɗan majalisar wakilai daga mazaɓar Doguwa da Tudun Wada. Karo...
Hukumar zaɓe mai zamab kanta ta kasa INEC ta ce a yau Laraba ne za ta bai wa gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa...
Yanzu haka dai kwamishinan zabe na hukumar INEC reshen jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari na cikin tsaka mai wuya bayan ayyana sakamakon zaben gwamnan...
Kawo yanzu, Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanya sakamako sama da 66,634 na zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha da aka gudanar ranar Asabar...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ɗage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da za a yi ranar 11 ga watan...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa babu wanda ya lashe zaben ‘yan majalisar tarayya da aka gudanar a mazabar...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya ce abu ne mai yiwuwa a iya yin kutse cikin rumbun adana bayanan...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ta fara raba muhimman kayan zabe a fadin Kananan Hukumomin Jihar Yobe. Kwamishinan hukumar A Jihar, Alhaji...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa , INEC, ta gargaɗi masu aikin sa ido kan yadda zaɓukan ƙasar za su gudana su kiyaye...
A ranar 25 ga watan Fabrairun da muke ciki ne dai za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun...
Kwana 10 kafin zaben shugaban kasa, Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen rumfunan zabe 124 da ta soke....