News
INEC ta bai wa Ado Doguwa shaidar cin zaɓen ɗan majalisa
Hukumar zaɓe ta Najeriya ta bai wa Alhassan Ado Doguwa shaidar sake cin zaɓe a matsayin ɗan majalisar wakilai daga mazaɓar Doguwa da Tudun Wada.
Karo na biyar kenan, da ɗan majalisar na tarayya ke samun nasarar zuwa majalisar wakilai daga Kano tun bayan dawowar Najeriya mulkin dimokraɗiyya a 1999.
INEC za ta bai wa Fintiri shaidar cin zaɓensa yau La
AdvertisementsAdvertisements
Tun da farko dai an soke nasarar da ya samu, bayan zaɓen 25 ga watan Fabrairu, saboda jami’in sanar da sakamako, Farfesa Ibrahim Adamu Yakasai ya ce “tursasa masa” aka yi.
Sai dai, jami’in sanar da sakamako a zaɓen cike-giɓi na mazaɓar, Farfesa Sani Ibrahim a ranar 15 ga watan Afrilu, ya ayyana Alhassan Doguwa a matsayin wanda ya yi nasara bayan wannan zaɓe.
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
