News
Wata Sabuwa: Abba ya shawarci masu bada rance su guji sake bai wa Ganduje bashi
Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da waje kan su kauce wa bai wa Gwamnati mai barin gado bashi a wannan lokacin.
Abba ya zargi cewa Gwamnati mai ci ta ciyo basussuka da dama domin gadawar Gwamnati mai zuwa.
Kiristoci a Uganda sun tsere zuwa Ethiopia saboda PASTO ya ce za ayi tashin kiyama kwanan nan
Ya ce, idan ya kama aiki zai yi nazari kan basussukan da aka riga aka ciyo a baya.
Me Wata Sabuwa: Abba ya shawarci masu bada rance su guji sake bai wa Ganduje bashi