DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin mutum 22 domin tantance ma’aikata kusan dubu 10 da 800 da aka dauka aiki a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshi jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 10 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA sun yi arangama da masu tuka babur din Adaidaita sahu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu masu zanga-zanga sun mamaye tituna a Jihar Kano suna bayyana adawa da yunkurin daukar matakin soji kan wadanda suka yi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. A ci gaba da gudanar da aikin rigakafin cutar shan inna da ake gudanarwa a jihar kano, kwamishinan lafiya na jihar,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada karin wasu mutane 42 a matsayin masu temaka masa da kuma bashi shawara....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsawon lokaci a jihar Kano, duk inda ka duba sako da lungu musamman cikin birni, ban da tsibiri tsibiri na taragon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin ruwa ta kasa tace tayi nasarar dakile yunkuri fasa rumbunan ajiyar kayan abinci ajihar Kano a ranar da kungiyoyin kwadago...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban hukumar Karota Faisal Mahmud Kabir ya ce daga cikin nau’in horon sanin makamar aiki da ake bawa jami’an za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kwamishinan ilimi, Alhaji Umar Doguwa, ya ce jihar Kao na bukatar Naira biliyan 6 don samar da kujerun zama ga daliban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Idan kana cikin masu jiran tallafin gwamnatin jihar Kano bayan cire tallafin man fetur, to a iya cewa jira ya kare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu cibiyoyin kula da masu cutar Mashako guda ukku a jihar nan, a yayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sake bude cibiyoyin koyon sana’oin dogaro da kai guda 26 da gwamnatin data gabata ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta yi nasarar kame wasu bata garin da ake zargin suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin kayan ta na gasar kwararrun ‘yan wasan kwallon kafa ta Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin shirya auren jinsi. Kwamandan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wata Babbar Kotun Tarayya ta bai wa Gwamnatin Kano umarnin biyan tarar naira miliyan biyu saboda yunkurin rushe wa wasu gine-gine. Kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna garin Gayawa Gandu da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano bukaci daukin gaggawa daga gwamnatin jihar Kano kan wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tace ta fara bincike kan zargin karkatar da wasu...