News
Bakuwar Tsutsa Ta Kori Mazauna Unguwar Gayawa Gandu Daga Gidajensu A Kano
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Mazauna garin Gayawa Gandu da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano bukaci daukin gaggawa daga gwamnatin jihar Kano kan wasu tsutsotsi da suka addabi yankin, tare da tilasta musu barin gidajensu.
Wasu daga cikin mazauna garin Ibrahim Umar da Jamila Abdullahi da suka zanta da ,manema labarai , sun bayyana cewa tsutsotsin sun mamaye yankin tun a daren jiya wanda ya tilasta musu barin gidajensu.
Dole Mu Kalubalanci Duk Wani Yunkuri Na Kuntatawa ‘Yan Najeriya – NLC,
Sai dai mazauna yankin sun kara da cewa dukkan iyalansu sun kauracewa gidajensu.
Sun kuma roki gwamnati da ta kai musu dauki domin magance tsutsotsin saboda fargabar lafiyarsu da dukiyoyi.
-
News18 hours ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
