DAGA KABIRU BASIRU FULATAN farashin Man fetur ya kai N.650 zuwa 640 akan Litre daya wasu Gidajen mai a jahar kano. A yayin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Shariar Musulunci da ke zamanta a Gama PRP a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wasu mutane biyar a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Domin tabbatar da dorewar isassun magunguna masu inganci da rahusa zuwa cibiyoyin kiwon lafiya na jihar, gwamnatin jihar Kano ta jaddada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Gida-Gida, ya sanar da nadin wasu karin sabbin hadimai a bangarori daban-daban har su 116. Sabbin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin jirgin kasa na Najeriya ya ce za a fara aikin layin dogo daga Kanozuwa Lagos da kuma Port-Harcourt zuwa Aba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako Editan Jaridar Almizan, Malam Ibrahim Musa, wanda da farko take tsare da shi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bunkasa harkar noma ta jihar Kano (KSADP), za ta kashe kimanin Naira miliyan 600 domin gudanar da ayyukan inganta kasuwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hakumar Hisbah a jihar Kano sama da mutane dubu 4 ne suka yi regista da shirin auren zawarawa da gwamnatin jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muslim Yunusa Abdullah yana taya daukacin al’umma duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta wato Annabi Muhammad S.A.W. Ya bayyana hakan ne...
Daga Dr. Abdulaziz T. Bako, MBBS, MPH, PhD. Korar Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf da kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta yi, ta...
Daga Bello Galadi. A ranar Laraba, 20 ga Satumba, 2023, Alkalai uku na Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna kano suka zartar da hukunci bisa dalilai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Kano ta Sanya dokar hana fita ta tashon awa 24 domin tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kwakkwarar majiyar tsaro ta shaida wa jaridar Aminiya a Kotun da za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Kano cewa...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Laraba Kotun Sauraren Kararrakin Zabe za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano na 2023. Jam’iyyar APC wadda tsohon Mataimakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ce sama da yara 520 ne ake fargabar sun mutu sakamakon bullar cutar mashako a jihar. Darakta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, a ranar Alhamis, ya gayyaci shugabannin jam’iyyar NNPP da na APC, a wani taron...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shirin tallafawa Alumma musamman musa karamin karfi da kwamishin ilmi mai zurfi na jihar Dr Yusuf Ibrahim Kofar mata ya samar...