Connect with us

News

Maulidi: A yawaita addu’o’in samun zaman lafiya da saukin tsadar rayuwar da al’umma suke ciki -Comrade muslim Yunusa Abdullah

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

Muslim Yunusa Abdullah yana taya daukacin al’umma duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta wato Annabi Muhammad S.A.W.

Advertisement

Ya bayyana hakan ne yayin wata hira da kamfanin manhajar Jaridar Inda Ranka inda ya nuna murnarsa akan zagayowar wannan rana Mai Albarka.

Budaddiyar wasika zuwa ga mai Girma Shugaban Kasa Daga Majalisar matasan arewa 

Haka zalika yace al’umma jihar Kano su kwantar da hankulansu akan hukuncin kotun saurarar karar zaben jihar wannan ba komai bane face nasara duba da daukaka karar da zasu yi zuwa kotun daukaka Kara dake Kaduna domin acan ne gaskiya zata yi halinta.

Advertisement

Yace suna nan ba gudu ba ja da baya atafiyar kwankwasiyya duba da irin tsarin da aka dorasu akai na kishin kasa da al’umma don ganin kasar ta hau tudun mun tsira.

Yace yana Kira ga al’umma kasarnan da su roki Allah zaman lafiya da saukin tsadar rayuwa da ake fuskanta afadin kasar nan.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending