News3 years ago
Maulidi: A yawaita addu’o’in samun zaman lafiya da saukin tsadar rayuwar da al’umma suke ciki -Comrade muslim Yunusa Abdullah
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muslim Yunusa Abdullah yana taya daukacin al’umma duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta wato Annabi Muhammad S.A.W. Ya bayyana hakan ne...