DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayyana Amana da nutsuwa a matsayin wasu daga cikin manyan abubuwan da suke tabbatar da ingancin taron Maulidi a fadin Duniya....
DAGA ABDURRASHID B.IMAM A yayin gudanar da zaman maulidin tinawa da zagayowar watan saukar annabin rahama doran duniya wanda shekh abdulwahid muhammad nazifi al’karmawi ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana Laraba 4 ga Oktoba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muslim Yunusa Abdullah yana taya daukacin al’umma duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta wato Annabi Muhammad S.A.W. Ya bayyana hakan ne...