Connect with us

News

Maulidi: an samarwa da al’ummar kasa da duniya baki daya hanyar yayewar masuf -shekh abdulwahid  al’karmawi

Published

on

shekh abdulwahid muhammad nazifi al'karmawi

DAGA ABDURRASHID B.IMAM 

 

Advertisement

A yayin gudanar da zaman maulidin tinawa da zagayowar watan saukar annabin rahama doran duniya wanda shekh abdulwahid muhammad nazifi al’karmawi ya saba gabatarwa a zawiyyar shekh malam karami dake kofar waikan jihar kano nigeria

 

Advertisement

Alkarmawi ya godewa Allah bisa rayasu da yayi har suka sake ganin zagayowar wannan wata na rabi’ul auwal bayan haka ya bayyana farin cikin sa da jin dadin sa a wannan rana da ya tara Al’ummar annabi domin zaman raya wannan dare

Zan dangana idan Kotun Ƙoli ta tsarkake Tinubu – Atiku

Yaja hankali ga masu suka da irin wannan zama da Al’ummar annabi suke aiwatarwa a fadin duniya dasu iya bakin su.

Advertisement

Haka kuma ya bayyana cewar ba wata hanya da zata magance wannan masifa da ake fama da ita illa komawa ga bi da koyi da dabi’u da halayan annabin rahama hadi da kankame salati da istigfari ba dare ba rana

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending