DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar Talata ne sanarwar Alhaji Aminu Ado Bayero, daga masarautar Kano ta bayyana inda ya umarci Hakimai da Dagatai da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ba zai jagoranci sallar Juma’a a babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan Sha’anin Tsaro Malm Nuhu Ribadu hakuri kan zargin shi da gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kididdiga ta jahar Kano ta ce zata dauki matakin shari,a ga duk Wanda yake yada bayanan Karya Dan gane da cewa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ta yan sandan jahar Kano, tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaron jahar , sun gano yunkurin da wasu batagarin Mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa Ƙarƙashin Jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ta lura da halin da Kano ke ciki domin ya shafi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Gidauniyar tallafa wa mata masu lalurar yayon fitsari ta Festula Foundation of Najeriya Alhaji Musa Isah Baba Musa ya ce Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani fusataccen mahaifi ya yi ƙarar dan cikinsa a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Fagge ’Yan Alluna a Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Ɗalibi a jami’ar Kimiyya da fasaha da ke garin Wudil a jihar Kano, kuma shugaban ƙungiyar ɗalibai ta unguwar Kurna wato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka mai matarsa ta hanyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An buƙaci Musulmi da su ci gaba da aiwatar da kyawawan halaye da darussan da suka koya a lokacin Azumin Ramadan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano da Abba Kabir Yusuf ya yi umarni a gudanar da bincike kan mutanen da gwamnatinsa ta bai wa kwangilar raba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira da jama’a da su kara hakuri...
DAGA MISBAHU EL-HAMZA Jihar Kano ta kan zama kanun labarai kusan duk shekara akan karancin ruwa a cikin watan Ramadan Rahotanni na nuni da cewa ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da al’umma ke ta gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, Al’ummar ƙaramar hukumar Tudunwadan Ɗankadai a jihar Kano, na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kankarar da ake sayarwa kan kudi Naira 100 guda daya kafin zuwan watan azumi, yanzu duk guda daya ta koma Naira 700...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani magidanci mai suna Zakari Hamza mai shekara 45, ya gamu da ajalinsa a hannun ɗan uwan matarsa, mai suna Magaji Salisu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce da sanyin safiya wata gobara ta kone kantuna 21 a kasuwar Yankatako da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fasinjojin jirgi da suka fusata a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano MAKIA, da ke jihar Kano, sun gudanar...