Connect with us

News

Za mu dauki matakin shari’a kan duk wanda ya sake cewa jihar Kano ce ta daya a kasar nan wajen ta’ammali da miyagun kwayoyi – Gwamnatin Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Hukumar kididdiga ta jahar Kano ta ce zata dauki matakin shari,a ga duk Wanda yake yada bayanan Karya Dan gane da cewa jahar Kano tafi ko wacce jahar ta ammali da Miya gum kwayoyi a Najeriya

Advertisement

Bayanin Hakan ya fito ne ta bakin shugaban Hukumar kididdiga ta jahar Kano Dr, Aliyu Isa Aliyu a wani taron ma nema labarai Kamar yanda Aminci Radiyo ta ruwaito

Kotu Ta Umurci Aminu Ado Bayero Da Ya Daina Ayyana Kansa A Matsayin Sarkin Kano

Hakazalika ya Kara da cewa nan gaba kadan Hukumar sa zata Samar da manhaja da zata ringa bayyana Farashin kayayyaki domin saukakawa Al,ummah sanin yanda Ake Saida kaya a jahar Kano.

Advertisement

A karshen ya kara kira ga Al,umma dasu guji Bada bayanan su ga Hukumomin da bana gwamnati ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending