News2 years ago
Za mu dauki matakin shari’a kan duk wanda ya sake cewa jihar Kano ce ta daya a kasar nan wajen ta’ammali da miyagun kwayoyi – Gwamnatin Kano
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kididdiga ta jahar Kano ta ce zata dauki matakin shari,a ga duk Wanda yake yada bayanan Karya Dan gane da cewa...