DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu kananan sana’o’i da matsakaitan sana’o’i da ke Dakata a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano sun gudanar da taron addu’o’i na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Har yanzu Amb. Ibrahim Waiya ne shugaban gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu na jihar Kano. Hakan na kunshe ne ta cikin wata...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar kula da harkokin shari’a ta Najeriya (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a G.C Aguma na babbar kotun jihar Ribas da Mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargi da garkuwa da mutane a ƙauyen Danshoshiya na yankin Kwanar Ɗan Gora a Jihar Kano sun baƙunci lahira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Koli ta yi watsi da karar da wasu Antoni Janar na jihohi suka shigar, suna kalubalantar dokar da ta kafa Hukumar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya sakeyin tashin gwauron zabi a wannan lokacin inda ya kai Naira...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata Suleiman Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta Kudu ya ce ya kamata Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf yasa ni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Direbobin motocin haya dake jihohin Kaduna, Kano da Katsina sun yi kira ga gwamnati da ta gaggauta gyaran hanyoyin dake jihohin domin...
DAGA AHMAD MUHAMMAD Tsadar man fetur ta Sanya an samu karancin zirga zirgar ababan Hawa a Arewacin Najeriya musanman a Jihar Kano Wanda hakan ya jefa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi aikin yiwa baƙi ƴan ƙasashen waje mazauna birnin rijista musamman waɗanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya sakeyin tashin gwauron zabi a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa kan yaran da aka kama a lokacin Zanga-zanga. Gwamnan ya ce zan yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Jihar Kano ta yanke wa wani ɗan ƙasar Labanon, Zuhier R. Akar mai shekaru 67 hukuncin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin tsaro a Najeriya sun tsaurara matakan tsaro tare da sa-ido sosai a birnin Kano, bayan da wani rahoton da hukumomin tara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wani matashi mai suna Adamu Mainasara, a kotun Majistri mai lamba 4. dake unguwar Gyadi-Gyadi, a birnin Kano, inda...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah ta yi duba akan kukan da wasu al’ummar Kano suka kai mata game da wasu lamuran rashin tarbiyyar da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotu da ke zamanta a Kano ta yanke wa Ya’u Abdullahi dan shekara 80 hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta sanya ranar 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar da mambobinta a Kano za su shiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji Aminu Dantata da Alhaji Abdussamad Isyaku Rabi’u,...