News
Zan Yi Duk Mai Yiwuwa Wajen Kubuto Da Yaran Kano Da Aka Kama Lokacin Zanga-zanga —Gwamnan Kano
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa kan yaran da aka kama a lokacin Zanga-zanga.
Gwamnan ya ce zan yi duk mai yiwuwa wajen kubuto da yaran Kano da aka kama lokacin zanga-zanga.
Abba kara da cewa Hankalina ya karkata ga bayyanar matasa wasu da ake kyautata zaton ’yan Kano nea kotu yau a Abuja.
Duk Wanda Allah Yayi Wa Wata Baiwa Ko Daukaka To Sai Ya Hadu Da Sharrin Mahassada
“Na umurci Kwamishinan Shari’a da ya gaggauta daukar mataki kan lamarin. Za mu yi duk mai yiwuwa don dawo da su Kano, in sha Allahu”.